Aminiyar Kurmi

Aminiyar Kurmi

An kama yaro ya je da bindiga makaranta

’Yan sanda sun kama wani yaro mai shekara 16 da aka samu dauke da bindiga a wata makarantar boko a jihar Anambra. Kakakin ’yan sandan a jihar, Haruna

Shisshigin suriki ya kashe auren shekara uku

Wata kotun Majistare da ke zamanta a Ile-Tuntun a jihar Oyo ta raba wani aure mai shekara uku kan zargin uban mijin da yiyin katsa-landan a cikin aure

Matafiya 8 sun kone kurmus a hanyar Legas

Mutum takwas aka sanar sun yi gamo da ajali a kan babbar hanyar Legas daga Ibadan bayan da motarsu ta kama da wuta. Matafiyan na kan hanyarsu a cikin

Tsoho mai shekara 60 ya yi wa ’yar cikinsa fyade

Wata kotun majistare da ke zamanta unguwar Iyaganku a birnin Ibadan na Jihar Oyo ta tsare wani tsoho bisa zargin yi wa ’yar cikinsa fyade. Ana zargin

’Yan bindiga sun harbe wani mutum har lahira

Mahara da ba a san ko su wane ne ba sun harbe wani mai gidan saukar baki na Falola Hotel da ke Ilesa a Jihar Osun har lahira. A yammacin Alhamis ne Kw