Aminiyar Kurmi

Aminiyar Kurmi

An cafke mutum shida bisa zargin kisa kan Shawarma

Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Legas ta kama wasu mutum shida a kan zargin kashe wani mutum da aka  yi a wajen sayar da abinci a Legas. A ranar Juma’

Yadda shawarma ta yi sanadiyyar mutuwa a Legas

Wani mutum da ba a san ko wane ne ba ya cika wandonsa da iska bayan ya dirka wa wani mai suna Kayode Oloruntoba harsashi a ciki a wani wurin sayar da

Matashi ya kashe ’yar uwar mahaifinsa a kan zargin maita

Ya buga wa tsohuwa mai shekara 60 karfe a wuya ya kashe ta saboda zargin ta da maita

An cafke su suna fim din batsa a wurin ibada

An tsare mazan da matan bayan bullar bidiyon batsar da suka dora a kafar YouTube

’Yan bindiga sun yi garkuwa da ’yan sanda

Maharan sun kuma kwace bindigogin ’yan sanda a sassan Jihar Imo