Aminiyar Kurmi

Aminiyar Kurmi

Kungiyar IPOB ta kashe Hausawa biyu a Ribas

Hausawa mazauna Jihar Ribas sun rasa mutum biyu a garin Oyigbo, bayan da aka zargi kungiyar masu fafutukar kirkirar Biyafara (IPOB) da kai musu hari.

Basarake ya tsallake rijiya da baya a hannun mahara

Wasu da ake zargi masu garkuwa da mutane ne sun kai hari a fadar wani basarake kimanin sati biyu da ba shi sarauta a Jihar Legas. A ranar Lahadi mahar

An kashe 109 an jikkata 655 a hatsari cikin wata takwas

Akalla mutum 109 ne suka mutu baya ga wasu 655 da suka samu raunuka sakamakon hatsari a watanni takwas da suka gabata a Jihar Ogun. Hukumar Kula da Bi

Ta kashe saurayinta kan yunkurin zubar da cikin da ya mata

Ana zargin wata mata mai shekaru 25 da yi wa saurayinta kisan gilla ta hanyar taba masa wuka a kirji saboda takaddamar da ta faru a tsakaninsu. Mariga

Fashin Gidan Abiola: Da na gida aka shirya -‘Yan sanda

Rundunar ‘Yan Sandan Legas ta ce fashin da aka yi a gidan dan takarar shugaban kasa a shekarar 1993, Cif MKO Abiyola da na gida a ka shirya. Da