Aminiyar Kurmi

Aminiyar Kurmi

Za a bude makarantu ranar 21 ga wata a Osun

Gwamnatin Jihar Osun ta sanar da sake bude makarantun jihar daga ranar 21 ga watan Satumba. To sai dai dole sai jihar ta tabbatar da bin matakan kariy

An kama malamin Islamiya ya yi wa dalibarsa fyade

Dubun wani malamin Islamiyya ta cika bayan ya yi wa dalibarsa alkawarin cire mata ciki, amma ya buge da yi mata fyade. Dalibar mai shekara 15 da aka s

A ba Yarbawa izinin mallakar bindiga —OPC

Shugaban kungiyar Yarbawa zalla ta OPC Gani Adams, Aare Ona  Kakanfo, ya yi kira ga gwamnonin jihohin Kudu maso Yamma da su bai wa  al’ummarsu i

‘Yan Bindiga sun Halaka Kansila a Bayelsa

Kansilan da ke wakiltar mazaba ta 6 a yankin Sagbama da ke Jihar Bayelsa, Karma Agagowei, ya gamu da ajalinsa bayan da wasu  ‘yan bindiga da ba

 ‘Yan sanda sun sake gurfanar da tsohon mai laifi a kotu

Wani tsohon mai laifi dan shekara 20 da ya haura gidan mutane tare da yin halin dan bera ya shiga hannu. Dan sanda mai shigar da kara, ASP Idoko John,