Yadda ’yan sanda suka cafke ’yan kungiyar asiri
Rundunar ’Yan Sanda ta Kasa reshen Jihar Legas ta ce tana ci gaba da titsiye wasu mutum biyu bisa zargin zama ’yan wata kugiyar matsafa mai suna Aiye
Aminiyar Kurmi
Rundunar ’Yan Sanda ta Kasa reshen Jihar Legas ta ce tana ci gaba da titsiye wasu mutum biyu bisa zargin zama ’yan wata kugiyar matsafa mai suna Aiye
Kotu ta yanke wa wata budurwa da saurayinta hukuncin dauri da aikin karfi na wata biyu bisa laifin garkuwa da kansu da suka yi. Kotun Majistire da ke
Wani Sufentan dan sanda ya gamu da ajalinsa bayan da wani soji ya yi masa dukan kawo wuka a yankin Eleme da ke garin Fatakwal a Jihar Ribas. Dan sanda
’Yan Sanda a Jihar Oyo sun sake cafke wani matashi da ya yi kaurin suna wajen kashe mutane mai suna Sunday Sodipe. An cafke matashin mai kimanin sheka
‘Yan Sanda sun cafke wani saurayi mai shekara 14 da ake zargi da satar kamfan mata 14 a Jihar Ogun. An damke saurayin ne bayan wata mata mai sun