Aminiyar Kurmi

Aminiyar Kurmi

Yadda aka kama Bafaranshe zai yi wa matar direbansa fyade

Wata matar aure da ke yi wa bature dan kasar Faransa aiki a gidansa ta koka cewa ya yi yunkurin yi mata fyade. Maryam Ukpoji da ke aikatau a gidan Baf

Ina so in haura shekara 100 a Duniya —Obasanjo

Tsohon Shugaban Kasa Olusegun Obasanjo ya ce ya burin ya kara shekara 20 a duniya kafin Allah Ya karbi rayuwarsa. Tsohon Shugaban Kasar mai shekara 83

Kotu ta daure mai walda saboda sata

Kotun Majistare da ke zama a Osogbo, Jihar Osun, ta yanke wa wani mai sana’ar walda hukuncin daurin wata shida a gidan yari kan satar kayan latu

Yadda N300 ta yi sanadiyyar mutuwar mutum 12

Wata takaddama da ta barke tsakanin wani matukin kwale-kwale da fasinjojinsa a kan N300 a tsakiyar teku ta yi sanadiyyar rasuwar mutum 12 daga cikinsu

Za a rataye barawon doya a Ekiti

Wata Babbar Kotun Tarayya ta yanke wa wani matashi mai shekara 26 hukuncin kisa ta hanyar rataya saboda kashe wani manomi. Lauya mai shigar da kara, M