Shugaban kungiyar asiri ya shiga hannu
’Yan sanda sun damke shugaban wata kungiyar asiri bayan ya tafka mummunar ta’asa a Yenagoa, babban birnin jihar Bayelsa. Dan ta’addan ya shiga hannu n
Aminiyar Kurmi
’Yan sanda sun damke shugaban wata kungiyar asiri bayan ya tafka mummunar ta’asa a Yenagoa, babban birnin jihar Bayelsa. Dan ta’addan ya shiga hannu n
Wani mutum ya yanke wa dansa haddi saboda zargin ayyukan kungiyar asiri a garin Nyangansang da ke Kalaba, Jihar Kuros Riba. Mutumin ya fille wa dansa
‘Yan sanda masu yakar garkuwa da mutane sun kama wani limamin coci da maigarin Obor, bisa zargin kisan kai da garkuwa da mutane a Awara, Karamar
Wasu fatake ragon layya daga Arewacin Najeriya sun gano wani dan uwansu da ya je cirani Jihar Ogun, amma ya mike kafa a garin Ogunmakin, ya yi zamansa
Wasu samari da aka kama da zargin fashi a hanyar Legas, sun ce sun yi ne domin su tara kudin kashewa a lokacin shagulgulan Sallah Babba. Yaran su biya