Aminiyar Kurmi

Aminiyar Kurmi

Yadda ruwa ya ci ‘yan sanda a kokarinsu na kama ‘yan wiwi

‘Yan sandan sun makale a cikin tabo, sai da aka kawo buldoza kafin a iya ciro gawarwakinsu.

Matashi ya yi wa ‘yar shekara biyar fyade.

’Yan sanda sun damke wani matashi mai shekara 28 da ya lalata wata ’yar shekara biyar a unguwar  Ndikokwu Umuaku Uli da ke Karamar Hukumar Ihiala

Sau uku mahaifina na yi min ciki —Diyar fasto

Wata mata ta zargi mahaifinta da saduwa da ita har ta dauki ciki sau uku kafin ta yi kaura daga gidansa ta nemi mafaka a wajen kungiyoyin kare hakkin

Dan aiki ya yi wa tagwayen mai gidansa fyade

Wata uwar ‘yan biyu ta zargi yaron aikin ta da lalata da ‘ya’yanta tagwaye masu shekaru 12. Dan aikin mai shekaru 26 ya ce tun a she

‘Mahaifina ya yi mini fyade har na dauki ciki’

Wani mutum mai shekaru 61 da ya yi shekaru yana zina da ‘yar cikinsa har ta dauki ciki ya shiga hannu. Tun sadda yarinyar ke ‘yar karamar