Aminiyar Kurmi

Aminiyar Kurmi

An binne tsohon gwamnan Oyo Abiola Ajimobi

An yi jana’izar tsohon gwamnan jihar Oyo, Sanata Abiola Ajimobi, an kuma binne shi da misalin karfe 10:05 na safiyar Lahadi a gidansa da ke Badu

Gobara ta lakume rumfunan kasuwa a Legas

Wasu ‘yan kasuwa a Legas sun wayi gari cikin alhini bayan gobara ta lakume rumfunansu da tarin dukiyoyinsu na miliyoyin Naira. Mun samu wannan r

Yunkurin binne surikin Ganduje a masallaci ya tayar da kura

Wasu al’ummar Musulmi sun yi gargadi a kan shirin iyalan tsohon gwamnan jihar Oyo Marigaya Sanata Abiola Ajimobi, na binne shi a cikin masallaci

Ranar Lahadi za a binne sirikin Ganduje

A ranar Lahadi 28 ga watan Yunin da muke ciki za a binne tsohon Gwamnan jihar Oyo, sirikin Gwamna Abdullahi Ganduje na jihar Kano, Marigayi Sanata Abi

‘Yakin Najeriya a Laberiya ne silar rashin tsaro a teku’

Babban Daraktan Hukumar da ke kula da Sufurin Jiragen Ruwa tare da Lafiyar Teku ta Kasa (NIMASA), Bashir Yusuf Jamo ya ce matsalar tsaro a tekun Najer