Aminiyar Kurmi

Aminiyar Kurmi

NCDC ta kora dalibai gida a Kuros Riba

Hukumar Yaki da Cututtuka Masu Yaduwa (NCDC) ta kora daliban da suka koma karatu bayan gwamnatin jiha ta bude makarantu a jihar Kuros Riba. ‘Yan

An tsinci gawar saurayi da budurwarsa a dakin otal

Wani matashi da budurwarsa sun gamu da ajalinsu bayan sun kwana a wani dakin otal a jihar Imo.  Saurayin mai suna Samuel Osoui da budurwarsa Cynthia O

Ambaliyar ruwa ta raba mutum 300 da gidajensu

Gidaje 100 ne suka rushe sakamakon ruwan sama kamar da bakin kwarya da ya kai awa tara ana yi a jihar Anambra. Akalla mutum 300 ne ambaliya ta tilasta

‘Yunwa ce ta sa mu yin fashi da makami’

Wasu matasa da aka kama da zargin fashi sun ce ‘yunwa da suka fuskanta a lokacin dokar kulle ce ta sa suka fara yin fashi. Wani dan shekara 25 m

Matsafa sun kashe daliba bayan sun yi mata fyade

An kashe wata dalibar kwaleji da aka sassara da adda bayan an yi mata fyade a cikin coci. Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Oyo ta ce Grace Oshiagwu ta