Aminiyar Kurmi

Aminiyar Kurmi

Kotu ta saki yarinyar da ta kashe wanda zai yi mata fyade

Kotun Majestari da ke zama a Yaba a jihar Legas ta sallami wata yarinya mai shekaru 15 da aka tuhuma da kashe abokin mahaifinta mai shekaru 51 da ya y

Yadda rikicin zauna gari banza ya ci rayukan matasa

A makon jiya ne al’ummar Arewa mazauna yankin Apapa Bandir a daura da unguwar Ajegunle suka wayi gari da rashin matasa hudu tare da jikkatar was

Dan sandan da ya yi tatul da giya ya hallaka maigidansa

Ana zargin wani dan sanda mai mukamin Sajan da kashe maigidansa mai mukamin Sufeta bayan ya yi tatul da giya. Wasu ganau sun ce dan sandan da ake zarg

Hotuna: An fara shirin bude masallatai a Legas

Shirye-shiryen bude masallatai da majami’u sun fara kankama a jihar Legas a daidai lokacin da ake ci gaba da yi wa wuraren ibadar rijiasta. Haka

Matar aure ta watsa wa mijinta tafasashshen ruwa

Wata matar aure ta zuba wa mijinta tafasashshen ruwa biyo bayan wata sa-in-sa da ta barke tsakaninsu. Maureen Miebode ta antaya wa mijin nata mai suna