Matashin da ya yi bidiyon sumbatar ‘yar shekara uku ya shiga hannu
Rundunar ‘yan sanda a Legas ta kame wani matashi da ya yi bidiyon kansa a lokacin da yake sumbatar yarinya ‘yar shekara uku. Rundunar R
Aminiyar Kurmi
Rundunar ‘yan sanda a Legas ta kame wani matashi da ya yi bidiyon kansa a lokacin da yake sumbatar yarinya ‘yar shekara uku. Rundunar R
Dubun wata budurwa mai shekaru 17 ya cika bayan ta hada baki da saurayinta, ya yi garkuwa da ita a kokarinsu na karbar kudi daga hannun mahaifiyarta.
Ba za a bude masallatai ba sai nan da makonni biyu a jihar Legas, a cewar Gwamnan jihar Babajide Sanwo-Olu. Gwamnan ya ce za a bude masallatai a jihar
Wata dattijuwa mai shekaru 78 ta gamu da ajalinta bayan wasu da ake zargi matsafa ne sun yi mata yankan rago bayan sun sace ta daga gidanta. An yi wa
Majalisar Dokokin jihar Osun ta amince da hukuncin daurin rai da rai ga masu aikata laifin fyade a jihar. Haka kuma ta amince a daurin shekaru 14 ga d