Aminiyar Kurmi

Aminiyar Kurmi

Matashi ya yi wa tsohuwa ‘yar shakera 70 fyade

Wani matashi dan shekara 25 da ya yi wa tsohuwa ‘yar shekara 70 fyade ya daura alhakin laifin a kan giya. Ana zargin Wasiu Bankole da haurawa gi

Fyade: Kotu ta tsare dan shekara 57 da ya lalata yarinya

Kotu ta umarci a tsare wani dan shekara 57 da ake tuhuma da yin lalata da yarinya ‘yar shekara goma sha biyu. Mutumin ya yi ta lalata da yarinya

An tsare tsohon soja saboda ‘yi wa ‘yar shekara 4 fyade’

Wani tsohon soja mai mukamin Kyaftin na hannun ‘yan sanda bisa zargin yi wa yarinya ‘yar shekara hudu fyade. Hukumar kare hakkin Dan Adam

COVID-19 ta kashe mutum 17 a Legas

Mutum 17 ne suka mutu sakamakon cutar coronavirus a kasa da awa 48 a jihar Legas. Kwamishinan Lafiya na jihar Legas Farfesa Akin Abayomi ne ya sanar d

Za a ci gaba da rufe masallatai da majami’u a Lagos

Masallatai da coci-coci da sauran wuraren ibada za su ci gaba da kasancewa a rufe a jihar Legas. Kwamishinan harkokin cikin gida na jihar Legas Anofiu