Aminiyar Kurmi

Aminiyar Kurmi

Matar da ta ‘kashe diyarta’ za ta je gwajin kwakwalwa

Wata kotun majistare da ke zamanta a Igbosere a jihar Legas ta aike da wata mata da ake zargi da kashe diyarta zuwa asibiti a yi mata gwajin tabin han

An kama wasu masu hakar kabari da kawunan mutum biyar

Dubun wasu masu sana’ar hakar kabari ta cika bayan da aka zarge su  da tone sababbin kaburbura, suka cire kawunan mutum biyar a wata makabarta a

Babban Limamin Abeokuta ya kwanta dama

Babban limamin lardin Egba a jihar Ogun, Sheik Liadi Orunsolu ya riga mu gidan gaskiya. Allah Ya yi wa Sheik Orunsolu rasuwa ne a gidansa da ke Abeoku

Yadda Budurwa ta yi karyar mutuwa a Facebook don ta guje wa danginta

Ana zargin wata  budurwa da shirya mutuwar  karya a kafar sada zumunta ta facebook domin ta kaucewa matsin da mahaifiyarta da ‘yan uwanta ke yi

HOTUNA: Yadda aka yi shagulgulan Sallah a gida a wasu sassan Najeriya

Sallar Idin bana ta zo ma duniyar Musulmi a yanayi na annobar coronavirus, lamarin da ya sauya salon bukukuwan sallar bana,inda  a baya akan yi ziyarc