Aminiyar Kurmi

Aminiyar Kurmi

Yadda aka kona sama da mutum 10 bisa zargin maita

Wasu matasa da ake zargi da daukar doka a hannu da ke yankin  Oku  a karamar hukumar  Boki ta  jahar Kuros Riba sun kona mutum sama da goma bisa zargi

‘Yan jarida 10 da ke aiki a ofishin gwamna sun kamu da coronavirus

Ya zuwa yanzu kimanin ‘yan jarida  goma da ke aiki a ofishin gwamnan jihar Akwa-Ibom ne ake zargi suna dauke da cutar coronavirus. Hakan na zuwa

‘Annoba ce ta hana mu yi wa marayu kayan sallah’

Sallar bana ta sami jama’a da dama cikin mawuyacin yanayi, sakamakon kasancewar annobar coronavirus da ta addabi duniya dama irin matakan kariya

Hotuna: Yadda Sarkin Fulanin Legas ya yi Sallar Idi

A jihar Legas mafi akasarin al’umar Musulmi sun yi sallar Idi ne a ranar Lahadi, 24 ga watan Mayu , sai dai  a bana kowa yayi nasa Idin ne a gid

An bukaci a yi wa Sarkin Musulmi biyayya a yankin Yarbawa

Shugabannin Musulmi a Kudu Maso Yamma sun nemi jama’a suyi aiki da umarnin Sarkin Musulmi bisa al’amuran da suka shafi ganin wata. Aare na