Dokar zaman gida: Ma’aikacin lantarki ya sha dukan kawo wuka
Wani ma’akacin kamfanin wutar lantarki na Ibadan, IBEDC, ya sha dan karen duka a hannun wasu da suka fusata bayan ya raba masu takardun biyan ku
Aminiyar Kurmi
Wani ma’akacin kamfanin wutar lantarki na Ibadan, IBEDC, ya sha dan karen duka a hannun wasu da suka fusata bayan ya raba masu takardun biyan ku
Ana zargin cutar coronavirus ce ta kashe wani likita mai suna Dakta Dominic Essien, kuma malami a tsangayar Tsarin jiki da ke jami’ar Uyo babban birni
An samu karin mutum uku da suka mutu a Legas sakamakon kamuwa da cutar coronavirus, yayin da yawan masu ɗauke da cutar ya kai 235 a jihar. A wata san
Ayuba Mukhtar matashi ne mai sayar da amawali (ko takunkumin da ake sakawa don hana shakar cututtuka) a Kalaba, babban birnin jihar Kuros Riba. Amma f
A wani mataki na dakile yaduwar annobar coronavirus, majalisar masarautar Agege da ke jihar Legas ta fitar da sababbin ka’idojin binne gawa a ma