Aminiyar Kurmi

Aminiyar Kurmi

An gano mutum na uku da cutar Kurona ta kama a Najeriya

An samu tabbacin sake samun mai dauke da cutar Kurona a Najeriya bayan da Gwamnatin Jihar Legas ta ce an samu wata mata da ta dawo daga kasar Ingila a

Gidauniya ta tallafa wa Asibitin Hausawa

Asibitin Gwamnati da ke Unguwar Sabo a birnin Ibadan mazaunin Hausawa ya samu tallafin kayan aiki da suka hada da na’urorin gwajin jini da gadaje da k

Cutar Kurona: Gwamnan Legas ya kai ziyarar ba-zata filin jiragen sama

A wannan mako kasashen duniya da dama sun kara karfafa matakan kariya don kauce wa yaduwar cutar Kurona, inda a Najeriya ma mahukuntanta suke kara kar

‘Yadda muka sha daga gobarar Legas’

A ranar Lahadin da ta gabata ce mazauna Unguwar Abule Ado da ke yankin Festak a Karamar Hukumar Amuwo Odofin a Jihar Legas  suka wayi gari da karar fa

Matsalar matasan Hausawa ita ce raina sana’a – Abdullahi Abubakar

Wani matashi mai suna Abdullahi Abubakar da ya shafe shekara 15 yana sana’ar dinkin kwado da linzami a Unguwar Sabo Ibadan a Jihar Oyo, ya ce bai kama