Aminiyar Kurmi

Aminiyar Kurmi

Amotekun ba za ta raba kan  kasa ba – Abiodun Fadeyi

A tattaunawa da Aminiya Mataimakin Shugaban Majalisar Dokokin Jihar Oyo Mohammed Abiodun Fadeyi a ofishinsa  a Ibadan ya ce an kafa Rundunar Amotekun

Asirin Masana’antar Jarirai a Ogun ya tuno

A ranar Juma’ar makon jiya ne Rundunar ’Yan sandan Jihar Ogun ta gano wani gida a yankin Mowe a Karamar Hukumar Obafemi Owode a jihar wanda aka mayar

An nada Sarkin Hausawa a fadar Ooni na Ife

Ranar Asabar din makon jiya ta zamo tamkar ranar hawan idi ga al’ummar Hausawan garin Ile-Ife inda maza da matansu da yara cikin sababbin tufafi suka

‘Yan sanda sun kama mutum biyu da shanun sata 26 a Jihar Oyo

Yan sanda a Jihar Oyo sun kama wadansu matasan Fulani biyu da  aka same su da shanu 26 da ake zargin sun sato su ne daga makwabciyar jihar don sayarwa

Sanya hannu kan dokar Amotekun a Jihar Oyo

Gwamna Seyi Makinde na Jihar Oyo ne a zaune yake sanya hannu a kan dokar Rundunar Tsaro ta Amotekun a ranar Talata da ta gabata a ofishinsa da ke Ibad