Aminiyar Kurmi

Aminiyar Kurmi

Son zuciya ke sanya batagari shigowa da miyagun kwayoyi – Dalha Wadace

Bayanai sun ce duk da matakin da Gwamnatin Tarayya ta dauka na rufe iyakokin kasa ana samun batagari da ke shigowa da kayayyakin da aka haramta ciki h

‘Addu’a ce maganin annoba’

Babban Limamin Masallacin Izala na Kalaba a Jihat Kuros Riba, Ustaz Bashir Salihu Abuga ce addu’a ita ce kadai mafita ga al’ummar Musulmi sai kuma kiy

Harbi a Kasuwar Olomore: ’Yan Arewa sun kaurace wa kasuwannin Abeokuta

A ranar Litinin da ta gabata ce ’yan kasuwa da leburori da ’yan acaba suka kaurace wa kasuwannin birnin Abeokuta inda suka hallara a kofar fadar Sarki

’Yan sandan Ribas sun gano gidan kyankyasar yara

‘Yan sanda a Jihar Ribas sun ce sun gano wani gida da ake ajiye ’yan mata ana lalata da su idan sun yi ciki sun haihu sai a sayar da jariran. An

Bullar cutar Kurona a Legas ta firgita mu amma – Mazauna Legas da Ogun

A ranar Juma’ar makon jiya ne Najeriya ta tabbatar da bullar cutar Kurona a Jihar Legas bayan da wani dan kasar Italiya da ke aiki da kamfanin siminti