Aminiyar Kurmi

Aminiyar Kurmi

An mika ragamar shugabancin masallacin Unguwar Hausawa a Ribas

Basaraken Owerewere da ke Karamar Hukumar Abua/Odual a Jihar Ribas kuma jagoran Kungiyar Jama’atu Nasril Islam da Majalisar Koli ta Harkokin Addinin M

Kungiyar Miyetti Allah ta nemi majalisun dokoki su gyara dokar kafa Amotekun

Kungiyar Miyetti Allah (MACBAN) reshen Jihar Oyo ta ce bai kamata majalisun dokokin jihohin yamma su sanya hannu kan dokar kafa rundunar tsaro ta Amot

‘Ina samun Naira dubu 400 a mako kan noman Strawberry amma…’

Gyang Matthew na daya daga manoman Strawberry wanda ya shafe akalla shekara hudu yana nomanta da ya fara da kadada daya kafin daga baya ya kara zuwa k

An kone motar jami’an tsaro a boren Garejin Akinyele

Boren da kanikawa masu gyaran motoci suka yi a karshen makon jiya kan hana su aiki a gefen babbar hanyar Garejin Akinyele a kusa da Ibadan, ya haifar

‘Yan Gwangwan sun koka kan yadda masana’antun kasashen waje ke musguna musu

Wadansu masu sana’ar gwangwan a Jihar Legas sun koka kan yadda masana’antun da ke mu’amala da su ke musguna musu ta hanyar karyar da farashin kayayyak