Aminiyar Kurmi

Aminiyar Kurmi

Magidanci ya watsa wa mutum 30 guba a Kuros Riba

Ana zargin wani magidanci mai suna Ogar Ogbudu da ke yankin Ugaga a Karamar Hukumar Yala a Jihar Kuros Ribas da watsa wa sama da mutum 30 sama da ruwa

Iyaye ku ba ilimin ’ya’yanku fifiko – Malam Namadi

Babban Limamin Masallacin Kungiyar Jama’atul Izalatil Bidi’ah Wa Ikamatis Sunnah rashen Sabo, Abeokuta, Malam Muhammadu Namadi ya yi kira ga iyaye su

Manyan ‘yan sanda 11 sun samu karin girma a Jihar Oyo

Kwamishinan ’Yan sandan Jihar Oyo, Mista Shina Olukolu ya gargadi manyan jami’an ’yan sanda 11 da suka samu karin girma a jihar cewa, su sani wasu kur

Shirin tsaro na Amotekun na samun goyon bayan sarakunan Yarbawa

Shirin samar da tsaro na ‘Amotekun’ wadda da Yarbanci ke nufin Damisa don samar da dakaru na musamman da suka hada jami’an tsaro da maharba da mafarau

Ya yanka surukarsa, ya kuma sha guba ya mutu

Wani magidanci mai suna Boke, mai kimanin shekara 44 ya yi wa surikarsa yankan rago ya sha jininta. Surukar wadda ba a baiyana sunanta ba, lamarin ya