Aminiyar Kurmi

Aminiyar Kurmi

Ya yanka surukarsa, ya kuma sha guba ya mutu

Wani magidanci mai suna Boke, mai kimanin shekara 44 ya yi wa surikarsa yankan rago ya sha jininta. Surukar wadda ba a baiyana sunanta ba, lamarin ya

Dalilin da ya sa ban yi bikin al’ada na ‘yan sanda a aurena  ba – Salihu Getso

Salihu Getso matashin dan sanda ne da a kwanakin baya ya angwance. Ya yi wani abu da ba kasafai aka saba gani a tsakanin matasa masu aikin damara ba.

An kama barayin takin zamani

Rundunar ‘yan sandan Legas ta kame wasu mutum uku da ake zargi da satar takin zamani buhu 300 wanda suka yi yunkurin yi suka sayarwa wasu ‘yan kasuwa

Sarkin Hausawa zai yi wa Hakimansa garanbawul

A makon jiya ne mai martaba Sarkin Hausawan Ibadan Alhaji Ahmad Zungeru ya sha alwashin yi wa Hakimansa garanbawul biyo bayan koken da jama’ar garin S

Kungiya ta kaddamar da gidauniyar tallafin ilmi

Gidauniyar bayar da tallafin ilmi da kiwon lafiya ga marasa galihu da kungiyar ‘Garin Na-Garke-Group’ ta kaddamar cikin makon jiya a Ibadan, ta ce kan