Aminiyar Kurmi

Aminiyar Kurmi

Alhaji Lawan Koko ya rasu

Allah Ya yi wa Alhaji Lawan Koko Abubakar da ke zaune a Agege Jihar Legas rasuwa.                                                                     

Shugabannin addini sun rattaba hannu kan yarjejeniyar zaman lafiya a Iseyin

Shugabannin addinan Musulunci da Kirista da addinin gargajiya a garin Iseyin a Jihar Oyo sun rattaba hannu kan yarjejeniyar tabbatar da zaman lafiya a

Yadda muka kama mai kisan mata a otel – Kwamishinan ’Yan sanda

A ranar Juma’ar da ta gabata ce Kwamishinan ’Yan sandan Jihar Ribas, Malam Mustafa Dandaura ya tara manema labarai a ofishinsa don nuna musu kasurgumi

An samu ci gaba a harkar sufuri ta kasa – Musa Maitakobi

Shugaban Kungiyar Masu Motocin Sufuri ta Najeriya (RETEAN), reshen Jihar Legas, kuma Shugaban Riko na Kungiyar ta Kasa, Alhaji Muhammadu Musa Maitakob

Nasarar dan siyasa kyautata wa al’umma – Kiyana

Kansila mai wakiltar Obalande a Karamar Hukumar Ikoyi a Jihar Legas Alhaji Sulaiman Jubril Kiyana ya ce, babbar nasarar da duk dan siyasa ba ta wuce k