Aminiyar Kurmi

Aminiyar Kurmi

Barebari na shirin danne mu – Sultan Jibrin

Sarkin Shuwa-Arab na Jihar Legas Sultan Jibrin Yahya, ya koka kan abin da ya yi zargi da danniyya da al’ummar Barebare suke yi wa Shuwa-Arab da sauran

Matsalar tsaro: Za a samar da rundunar hadaka a Kudu maso Yamma

Gwamnonin jihohin Kudu maso Yamma da suka hada da Legas, Ogun, Oyo, Ondo, Osun da Ekiti sun samu izinin kafa rundunar tsaro ta hadaka daga ofishin Bab

Uwa ta sayar da jaririnta dan kwana daya kan Naira dubu 500

Rundunar ’Yan sandan Jihar Imo ta kama wata mace da ta sayar da ’yarta jaririya kwana daya a kan kudi Naira dubu 500. Kakakin Rundunar ’Yan sandan Jih

Ado Gwanja na cikin wasa a Legas aka shaida masa matarsa ta haihu

A ranar Lahadin da ta gabata ce shahararren mawakin nan dan wasan Hausa, Ado Gwanja ya yi Wasan Sallah a Legas a harabar gidan Rediyon Bond FM da ke d

Gwamna ya ja kunnen mutanen kauyen  Kishi kan hana jami’an Kwastam yin aiki

Hukumar Kwatsam ta yaba wa Gwamna Seyi Makinde na Jihar Oyo kan hanzarta tsawatar wa al’ummar kauyen Kishi game da hana jami’an Kwastam gudanar da aik