Aminiyar Kurmi

Aminiyar Kurmi

Yadda bikin Sallah ya gudana a Kalaba

Al’ummar Musulmi mazauna Kudu maso Kudu kamar takwarorinsu na sauran sassan kasar nan sun gudanar da Sallar Idin Layya lami lafiya tare da matakan tsa

’Yan kasuwar dabbobi sun koka kan rashin riba a Kuros Riba

Masu sayar da dabbobi da suka kai talla Jihar Kuros Riba sun ce cinikin bana babu riba sai ma faduwa  da suka yi. Data daga cikin ’yan Musbahu Muhamma

Marayu da marasa galihu sun yi Sallah cikin walwala a Alabar Rago

Kwamitin Kyautata Rayuwar Jama’a na Msallacin Sheikh Ahmad Saleh da ke Kasuwar Alaba Rago a Legas ya yi wa marayu da marasa galihu goma sha tara ta ar

Makarantar Al’irshadiyya ta yaye dalibai matan aure karo na farko cikin shekaru 12 a Legas

A karshen makon jiya ne Makarantar Al’irshadiyya ta yi walimar yaye dalibai matan aure tara da suka sauke Alkur’ani Mai girma a Unguwar Mil 12 da ke L

Aikin yi ga matasa ne kashin bayan zaman lafiya a arewa – Sarkin ‘Yan Gwangwan

A daidai lokacin da ake fuskantar matsalar rashin tsaro a wasu yankunan jihohin Arewa masu fashin baki na ci gaba da bayyana matakan da suka kamata a