Aminiyar Kurmi

Aminiyar Kurmi

Mutum 4 sun mutu sanadiyyar rushewar gini a Delta

Ranar Asabar ta makon jiya ne wani gini mai hawa uku da ke Abraka, a Karamar Hukumar Ethiope ta Gabas da ke Jihar Delta, ya rufta inda ya yi sanadiyar

Katsinawa da Daurawa mazauna Legas sun yi addu’ar zaman lafiya ga jihohin Arewa

Al’ummar Katsinawa da Daurawa mazauna Jihar Legas sun shiryar addu’a ta musamman ga wasu daga cikin jihohin Arewa da ke fama da matsalolin tsaro da ka

Bai dace ba yin sulhu da miyagun barayi – Barista Attahiru

A daidai lokacin da wadansu ’yan Najeriya ke ganin tattaunawa tare da yin sulhu da masu tada zaune-tsaye ne mafita wajen magance matsalolin da ke adda

Mun gamsu da  ziyarar Osinbajo a Kudu maso Yamma – Shugabannin Fulani

Shugabannin Kungiyar Miyetti Allah a Kudu maso Yamma sun yaba da matakin  da Mataimakin Shugaban Kasa Farfesa Yemi Osinbajo da Shugaba Muhammadu Buhar

Kan Yarbawa ya rabu game da kisan ’yar jagoran Kungiyar Afenifere

Kashe Uwargida Funke Olakunri ’yar jagoran Kungiyar Kare Muradun Yarbawa ta Afenifere Mista Reuben Fasoranti ta bar baya da kura, inda wadansu manyan