Aminiyar Kurmi

Aminiyar Kurmi

Takaddama tsakanin Gwamna da shugabannin kananan hukumomin Oyo ta kazanta

Kungiyar Shugabannin Kananan Hukumomi ta Kasa (ALGON), reshen Jihar Oyo ta ce, ba za ta saurari kwamitin binciken da Gwamnatin Jihar ta kafa kwanan ba

Yadda matsafa suka jawo rudu bayan tsawa ta kashe mutum uku a Shagamu

A ranar Juma’ar da ta gabata ce lokacin da ake tsakiyar ruwan sama, tsawa ta fada a kasuwar Koso da ke wajen garin Shagamu a Jihar Ogun lamarin da ya

Dan kasar Togo ya nemi ’yan sandan Najeriya su kamo mutumin da ya sare masa hannu

Wani manomi dan kasar Togo mai suna Adamu Issa da ya saba shigowa Najeriya a kowace shekara domin noma abin da zai ci da iyalinsa ya yi kira ga ’yan s

Abin da ke jawo tabarbarewar tsaro a kasar nan – Sheikh Abubakar Giro Argungu

Ranar Juma’a 28 ga Yuni ne fitaccen malamin addinin Musulunci nan, Sheikh Abubakar Giro Argungu ya ziyarci Jihar Kuros Riba domin bude Masallacin Juma

Duk wanda ya mutu yana aikin kare kasarsa ya yi shahada – Sheikh Namadi

Limamin Masallacin Juma’a na Kungiyar Jama’atu Izalatil Bidi’ah Wa Ikamatis Sunna na garin Sabo Abeokuta, kuma Shugaban Majalisar Malamai ta Kungiyar