Aminiyar Kurmi

Aminiyar Kurmi

Sana’ar babbakar kan dabbobi ta yi mini komai – Lawan Ahmed

Lawan Ahmed matashi ne da ya bayyana sana’ar babbakar kan dabbobi da yake rike yi a Kasuwar Nama da ke Layin Bagobiri, Unguwar Hausawa a Kalaba, Jihar

Hausawan Legas sun roki shugabannin Arewa su tsoma baki kan matsalarsu

Sarkin Hausawan Idimu da ke yankin Alimosho a Jihar Legas Alhaji Bello Musa ya bukaci gwamnoni da shugabannin Arewa su taimaka wa Hausawa mazauna Lega

Takaddama ta barke a kan gawa a Kalaba

Takaddama ta barke a tsakanin al’ummar Musulmi mazauna Kalaba  da iyalan Mista James da ke Kalaba sakamakon rasuwar Suleiman James, bayan ya sha fama

Rikicin makiyaya da manoma ya ci rayukan Fulani 12 a Kogi

Al’ummar Fulani a kananan hukumomin Yagba ta Yamma da Dekina da Igalamela da Omala da ke Jihar Kogi sun koka kan wani rikici da suka ce ya ci rayukan

Gwamna bai isa ya rusa shugabannin kananan hukumomin Oyo ba – Kungiyar ALGON

Kungiyar Shugabannin Kananan Hukumomi ta Kasa (ALGON) reshen Jihar Oyo, ta ce, ba ta yarda da umarnin rusa shugabannin kananan hukumomi 33 da yankunan