Aminiyar Kurmi

Aminiyar Kurmi

‘Yan sandan Kuros Riba sun kama wadanda ake zargi da sace mutum

Rundunar ’Yan sandan Jihar Kuros Ribas ta gabatar wa manema labarai wadansu mutum hudu ciki har da jami’in tsaro na farin kaya (DSS) da ake zargi da s

’Yan bindiga sun kashe DPO da mai ciki a Edo

Wadansu ’yan bindiga sun lallava zuwa ofishin ’yan sanda da ke Afuze, hedkwatar Karamar Hukumar Owan ta Gabas da ke Jihar Edo a makon jiya, suka kai h

Harajin Jihar Legas ya fi na jihohi 33

Kudin haraji da Jihar Legas ke samu ya karu da kimanin Naira biliyan 33 a cikin shekara hudu, lamarin da ya sanya ta doke harajin da jihohin kasar nan

Muna so a ba ’yan Arewa mazauna Ogun kula a sabuwar gwamnati

Shugaban Kungiyar Hadakar ’Yan siyasa ’yan Arewa mazauna Jihar Ogun, Alhaji Usman Shehu Saffam ya nanata kudirinsu na ganin ’yan Arewa mazauna jihar s

Wasan Wazamai dabaru ne ba tsafi ba – Sarkin Wanzamai

A ranar Asabar da ta gabata ce Kungiyar Wanzamai ta Abuja ta gudanar da bikin Wasan Wanzamai wanda ya hada da nuna bajinta da aska da sauransu. Amniya