Aminiyar Kurmi

Aminiyar Kurmi

Dambarwar zaben fid da ’yan takarar Gwamna a Jihar Ogun

A Jihar Ogun ana ci gaba da samun dambarwar cikin gida a Jam’iyyar APC mai mulki da Jam’iyyar PDP a wajen zaben fid da gwanin dan takarar gwamna. Jam’

Jami’in DSS ya kwaci kansa da kyar daga barayi

Wani jami’in tsaro na farin kaya (DSS) ya samu nasarar kubuta daga hannun masu sata a mota da aka fi sani da ’yan “One Chance,” bayan ya shiga motarsu

Makarantar Asasul Islam ta fitar da sababbin tsare-tsaren koyarwa

Daraktan Makarantar Asasul Islam ta kungiyar Jama’atu Izalatil Bidi’ah Wa Ikamatis Sunnah ta kasa da ke Unguwar Randar Ruwa Rikkos a Jos Jihar Filato,

Allah Ya amshi ran mahaifiyar limamin Kubwa

Mahaifiyar Babban Limamin Masallacin Kubwa Abuja, Malam Abdulmumini Ahmad Khalid ta kwanta dama. Marigayiyar mai suna Hajiya Halima Khaild da ake kira

Wutar lantarki ta hallaki wani ma’aikaci a Kalaba

Wayar wutar lantarki ta yi sanadiyyar mutuwar wani ma’aikacin kamfanin rarraba wutar lantarki a Kalaba, inda yana cikin aiki gyara wutar lantarkin sai