Aminiyar Kurmi

Aminiyar Kurmi

Kyautar Naira miliyan 5 ta sa mata fada a Kurosriba

A ranar Juma’ar da ta gabata ce wadansu mata a Jihar Kuros Riba da aka gayyato domin bude cibiyar bai wa mata tallafi da matar Gwamnan Jihar, Mi

Matata ta hana ni sake tsayawa takara – Gwamna Ayade

Gwamnan Jihar Kuros Riba, Sanata Ben Ayade ya bayyana cewa matarsa Linda Ayade ta gargade shi da kada ya kuskura ya nemi mukamin Gwamna a wa’adi

Kotu ta raba auren miji da mata kan zargin juna

Wani ma’aikaci mai suna Idowu Abimbola ya zargi matarsa Folashade da cewa tana kwana tare da wani mutum a cikin gidansa a duk lokacin da ya fita

Matasa sun kone ’yan fashi biyar a Kalaba

A makon jiya ne wadansu matasa a Unguwar Ekpo Abasi da ke karamar Hukumar Kalaba ta Kudu a Jihar Kuros Riba, suka kone wadansu mutum biyar da ake zarg

Sarakuna sun shiga tsakanin Gwamna da mai gidan rediyon da aka rushe

Tsoma bakin da wadansu sarakuna a karkashin jagorancin Alaafin na Oyo Oba Lamidi Olayiwola Adeyemi suka yi a kan batun rusa gidan rediyon Fresh FM da