Aminiyar Kurmi

Aminiyar Kurmi

Gwamnatin Oyo ta amai ta lashe kan rusa gidan rediyo

A safiyar Lahadi da ta gabata ce aka hango kafafila tana rusa wani sashe na tashar rediyon Fresh FM a birnin Ibadan. Gidan rediyon mallakar Mista Yink

An nemi al’ummar Katsina su taimaka wa gwamnati

Alhaji Bishir Yakubu Abdulbaki ya nemi al’ummar Jihar Katsina su taimaka wa Gwamnatin Jihar a karkashin Gwamna Aminu Bello Masari domin ci gaba

An tallafa wa marayun gidan Babussalam da kayan Sallah

Kwamitin Marayu na Jihar Legas da ke karkashin kungiyar Jama’atu Izalatil Bidi’ah Wa Ikamatis Sunnah ya tallafa wa marayun da ake kula da

Magu ya musanta zargin da ake wa hukumarsa

Shugaban Hukumar Yaki da Yi Wa Tattalin Arziki Tu’annati (EFCC), Malam Ibrahim Mustapha Magu ya musanta zargin da ake yi wa hukumarsa, cewa tana

Ba Obasanjo ne ke ba da shugabanci ba – Danladi Fasali

A daidai lokacin da kakar siyasar 2019 ke kara kusantowa manyan ’yan siyasa suna kara mai da hankali a kan abin da zai kai su ga cimma manofofin