Aminiyar Kurmi

Aminiyar Kurmi

Yadda gangamin yaki da cin hanci da rashawa ya gudana a Ibadan

Hukumar Yaki da Yi wa Tattalin Arziki Tu’annati  (EFCC) a Jihar Oyo ta shiga sahun takwarorinta na duniya wajen gudanar da gangamin ranar y

Shugaban addini ya shawarci mabiyansa a Kalaba

Shugaban Cocin Cathedral da ke Kalaba a Jihar Kuros Riba, Rabaran Tunde Adeleye ya bayyana goyon bayansa ga mabiya addinin Kirista a ko’ina suke

Lauyoyi sun yi zanga-zanga a Kalaba

Daruruwan lauyoyi ne a Jihar Kuros Ribas a karkashin kungiyar Law Officers Association of Nigeria (LOAN) suka yi zanga-zangar lumana saboda yadda alba

An kama limamai 2 saboda jayayyar mallakar filin Idi

Jayayyar mallakar filin Sallar Idi a tsakanin al’ummomin Musulmi na garuruwan Igboora da Igbole a Jihar Oyo ta yi sanadin varkewar rikicin da ya

Kirista ya tallafa da buhunan siminti 100 a ginin masallaci

Sanata mai wakiltar Kudancin Kalaba, Geshom Bassey ya bai wa al’ummar Musulmi da ke Layin Bagobiri, Unguwar Hausawa Kalaba a Jihar Kurosriba gud