Aminiyar Kurmi

Aminiyar Kurmi

Jam’iyyar APC da ke mulki ta sha kaye a Jihar Oyo

Jam’iyar APC da ke mulki a Jihar Oyo ta sha kaye daga jam’iyyar adawa ta PDP a zaben cike gurbi na Wakilin mazabar Ibarapa ta gabas a Maja

Bangaren ‘Unity Forum’ ya fice daga APC a Jihar Oyo

Rikicin siyasa tsakanin bangarori biyu na Jam’iyyar APC a Jihar Oyo ya yi zafi, inda ya haifar da ficewar bangaren Unity Forum daga jam’iy

EFCC ta qwato maqudan kudi a Kudu cikin wata 5

Jami’in da ke kula da ofishin Hukumar Yaqi Da Masu Yi Wa Tattalin Arzikin Qasa Zagon Qasa (EFCC) na Kudu Maso Kudu, Mista Nnaghe Obono Itam ya b

Matar aure ta rantse sabon mijinta ne ya mallaki cikin da take dauke da shi

Matar nan mai suna Mariam da ke dauke da ciki dan wata shida, wacce mazajenta biyu suke jayayyar mallakar abun da ba ta riga ta haifa ba, ta sake bayy

Babban ma’aikaci ya fadi ya mutu a Jihar Kogi

Wani babban ma’aikacin Gwamnatin Jihar Kogi, mai mukamin Mukaddashin Darakta a Ma’aikatar Ilimi, Haruna Dabid ya fadi a ofishinsa kuma nan