Aminiyar Kurmi

Aminiyar Kurmi

Bangarorin APC biyu a Oyo sun yi shugabanni

Rabuwar kawunan kusoshin Jam’iyar APC a Jihar Oyo ya haifar da yin babban taron jam’iyar daban daban a ranar Asabar da ta gabata a inda ko

Surukin mai sayar da Aminiya a Legas ya rasu

Aranar Asabar da ta gabata ne Allah Ya yi wa Alhaji Awwalu Alhassan na Alhaji Ala Agege  rasuwa bayan ya yi fama da rashin lafiya. Ya rasu yana d

Kwastam ta kama qwayoyin tramado da aka shigo da su daga Indiya

Rundunar Kwastam mai Kula da Gavar Tekun Tincan a Legas, ta kama manyan sunduqai guda biyu masu xauke da qwayoyin Tramadol dake sa qarfin jiki da tsin

An kai ruwa rana a zubukan shugabanni na Oyo

Shugaban Kwamitin lura da zaben mazabu na Jam’iyar APC a Jihar Oyo, Alhaji Musa Halilu Ahmed ya ce tun daga ranar da tawagarsa suka isa birnin I

Mahauta sun musanta zargin sayar da naman mutum a Legas

Shugabanin kungiyar hadakar mahauta ta kasuwar shanu ta duniya da ke Abatuwa a Legas sun yi tir da wani labari da jaridar ‘New Telegraph’