Aminiyar Kurmi

Aminiyar Kurmi

Gwamna Ambode ya yaba da zaben cikin gida na APC a Legas

Gwamnan Jihar Legas, Akinwumi Ambode  ya yaba da yadda zaben cikin gida na jam’iyyar APC ya gudana a mazabu 337 a jihar ta Legos, ya ce zab

Gwamnonin Najeriya ku ceto kasar nan daga kashe-kashen rayuka – Oba na Benin

Oba na Benin, Omo N’oba N’edo Uku Akpolokpolo ya yi kira ga kungiyar Gwamnonin Jihohi 36 na Najeriya su tashi tsaye wajen gudanar da ayyuk

Wani dan bindiga ya harbe mashawarcin Gwamnan Bayelsa

A ranar Talatar da ta gabata ce Fadar Gwamnatin Jihar Bayelsa ta tabbatar da kisan wani mashawarcin gwamnan jihar na musamman, Ebikimi Okoring, ga Gwa

Dalibar Jami’a ta kone kurmus a Kuros Riba

A ranar Larabar da ta gabata ce wata dalibar Jami’ar Kimiya da Fasaha ta Jihar Kuros Riba a tsangayar nazarin kimiyyar halittu mai suna Eke Ukam

Gwamna da Sarkin Akure sun jajenta wa Hausawan da rikici ya rutsa da su

Kwana daya bayan rikicin Yarbawa da Hausawa na ranar Lahadin da ta wuce a garin Akure, Gwamna Rotimi Akeredelu na Jihar Ondo da Sarkin Akure Oba Ogunl