Aminiyar Kurmi

Aminiyar Kurmi

Ambaliyar ruwa da rikicin Boko Haram ne suka haddasa hauhawar farashin wake – Shu’aibu Madobi

A dan tsakanin nan wake shi ne nau’in kayan abinci mafi tsada wanda ake amfani da shi  a kasuwannin qasar nan.  Aminiya ta bi diddigin

An kama Likitan bogi wanda bai kammala karatun firamare ba

Rundunar ’yan sandan Jihar Legas ta yi nasarar kama Abdulrahman Mohammed da ke daukar kansa a matsayin kwararren Likita. A binciken da rundunar

Gwamna ya bayar da wa’adi ga mahauta su koma sabuwar mayanka

Gwamna Abiola Ajimobi na Jihar Oyo ya bayar da wa’adin zuwa karshen wannan wata na Afrilu ga dukkan mahautan da ke sana’ar fawa a kananan

‘Za mu tabbatar da zaman lafiya tsakanin addinai a Kurosriba’

Sakataren Kwamitin Shura na kungiyar Limamai da Alarammomi na Jihar Kurosriba, Kyaftin Rilwan Liman ya ce kwamitinsa zai yi matukar bakin kokarinsa ya

Dan siyasa ya koka da yanayin zaben kananan hukumomi

Wani dan siyasa da ke zaune a Kalaba Jihar Kurosriba, Alhaji Bara’u Musa ya bayyana rashin gamsuwa da yadda Gwamnatin Jihar Kano ta gudanar da z