Aminiyar Kurmi

Aminiyar Kurmi

An shawarci ’yan Arewa mazauna Kurmi su hada kai

Mai martaba Sarkin Bare-Barin Jihar Legas, Alhaji Mustafa Mai Kanuri na Legas ya yi kira ga ’yan Arewa mazauna Kurmi da su haɗa kansu su zamo ts

Gwamnatin Oyo za ta samar da burtaloli ga makiyaya

Gwamna Abiola Ajimobi na Jihar Oyo, ya amince da samar da burtaloli domin kiwon dabbobi da nufin kawo karshen rikicin manoma da makiyaya a jihar. Ya c

Fulani a Oyo na cikin fargaba sakamakon kashe makiyaya 12

Al’ummar Fulani makiyaya mazauna Iseyin a Jihar Oyo sun shiga fargaba tun bayan da a kwanakin baya suka wayi gari da wani abin alhini bayan da w

‘Za mu tabbatar da zaman lafiya tsakanin addinai a Kurosriba’

Sakataren Kwamitin Shura na kungiyar Limamai da Alarammomi na Jihar Kurosriba, Kyaftin Rilwan Liman ya ce kwamitinsa zai yi matukar bakin kokarinsa ya

Dan siyasa ya koka da yanayin zaben kananan hukumomi

Wani dan siyasa da ke zaune a Kalaba Jihar Kurosriba, Alhaji Bara’u Musa ya bayyana rashin gamsuwa da yadda Gwamnatin Jihar Kano ta gudanar da z