Aminiyar Kurmi

Aminiyar Kurmi

An nemi gwamnati ta samar da Hukumar Kula da Makiyaya

Sakamakon rikice-rikicen da ake alaƙantawa da Fulani makiyaya a Najeriya, masu ruwa-da-tsaki a harkar kiwo sun bai wa Gwamnatin Shugaba Buhari shawarw

’Yan sanda sun kama dan kungiyar asirin da suka dade suna nema

Wani babban ɗan ƙungiyar asiri da rundunar ’yan sandan Jihar Ogun ta ɗana wa tarko fiye da shekara 3 ya shiga komarta a ranar Lahadin da ta gaba

Musulunci na kyamar cin zarafin kananan yara – Kabiru Sa’ad

Rahotanni daga kungiyoyin kare hakkin dan Adam na nuni da cewa kananan yara suna fuskantar matsalar cin zarafi, wane mataki kungiyarku take dauka domi

Sana’ar Tattara Kwalaye na kara daraja – Auwalu Dala

Me ya jawo hankalinka ka rungumi sana’ar tattara kwalaye maimakon a baya da aka fi saninka da sana’ar sayen karafa? To ita dai sana’

Rashin lafiyar Shugaba Buhari ce dalilin shigata Musulunci -Rabaran Fada Simon

Ko za ka fara bayyana mana kanka? Sunana a yanzu Abubakar, sunan da na zaɓa ke nan bayan na Musulunta, domin a baya sunana Rabran Simon Paul. Ni ɗan a