Aminiyar Kurmi

Aminiyar Kurmi

Yunkurin tsige Olubadan cin mutuncin al’umma ne – Masarautar Ibadan

Masarautar Ibadan ta bayyana yunkurin da wasu masu rike da sarautun gargajiya suka yi na son tsige Olubadan daga sarautarsa, cewa cin fuska ne kuma ci

Miyetti Allah Kautal Hore ta bukaci a kawo karshen kisan kare dangi da ake wa Fulani

Kungiyar Miyetti Allah Kautal Hore ta bukaci lallai Gwamnatin Tarayya ta dauki matakin ba-sani-ba-sabo domin ta kawo karshen kisan kare-dangi da ake y

Ta tsattsaga hannun ’yar kishiyarta da reza

Wata mata da ta yi yunƙurin halaka ’yar kishiyarta ’yar kimanin shekara 8, ta shiga komar ’yan sanda. Al’amarin ya faru a Ungu

Kwastam a Oyo sun kama buhunan shinkafa fiye da dubu daya

Kwanturola Elisha Dabid Chikan, na Hukumar Kwastam a jihohin Oyo da Osun ya ce ta kama kaya da suka hada da buhunan shinkafa sama da dubu daya da kana

2019: Tawagar Kwankwasiyya ta fara tuntubar mutane a Kurosriba

A Jumu’ar da ta gabata ce, kungiyar Kwankwasiyya ziyarci garin Kalaba, fadar Gwamnatin Jihar Kurosriba da nufin tuntuba da kuma ganawa da magoya