Aminiyar Kurmi

Aminiyar Kurmi

Yadda dan Boko Haram ya shiga hannu

Wani dan Boko Haram dan shekara 20 ya shiga hannu a Jihar Ondo bayan wasu kwanaki da ya yi ikrarin kashe mutane biyu a wata gona da ke jihar, tun baya

Harbin bindiga a fadar Olubadan ya haifar da takaddama

Harbe-harben bindiga da aka yi a fadar Olubadan na Ibadan a ranar Litinin da ta gabata ya haifar da takaddama tsakanin Gwamnan Jihar Oyo, Abiola Ajimo

An mayar da ’yan Arewa saniyar ware a siyasar Legas – Faruk Magaji

Ko za ka bayyana mana mukaminka a Legas? Ni ne shugaban mutanen Arewa na karamar Hukumar Surulere a Legas kuma ni ne Otun Aro na Jihar Legas, wato sar

Ambode Ya yi juyayin rashin babban limamin Legas

Allah Ya yi wa babban limamin Jihar Legas, Alhaji Ibrahim Garba Akinola rasuwa. Kafin rasuwar tasa, shi ne limamin babban masallacin da ke tsakiyar ga

’Yan Arewa sun yi gangamin wayar da kan jama’a a Shagamu

Shugabannin ’yan Arewa mazauna Jihar Ogun a ƙarƙashin jam’iyar APC, sun shirya taron wayar wa junansu a garin Shagamu. Taron, wanda ya sam