Aminiyar Kurmi

Aminiyar Kurmi

Mutum biyar sun mutu a fadan kungiyoyin asiri

Kimanin mutum biyar suka mutu a sakamakon fada tsakanin matasa ’yan kungiyar asiri ta bikings da kuma ta Skylow a Kalaba Jihar Kurosriba a Talat

An bukaci musulmi su rika taimaka wa addini

Reshen kungiyar Izala ta kasa mai hedkwata Jos da ke Kalaba Jihar Kurosriba ya bukaci al’ummar Musulmi da su zuba jari wanda babu kamarsa wajen

Harbin bindiga a fadar Olubadan ya haifar da takaddama

Harbe-harben bindiga da aka yi a fadar Olubadan na Ibadan a ranar Litinin da ta gabata ya haifar da takaddama tsakanin Gwamnan Jihar Oyo, Abiola Ajimo

An mayar da ’yan Arewa saniyar ware a siyasar Legas – Faruk Magaji

Ko za ka bayyana mana mukaminka a Legas? Ni ne shugaban mutanen Arewa na karamar Hukumar Surulere a Legas kuma ni ne Otun Aro na Jihar Legas, wato sar

Ambode Ya yi juyayin rashin babban limamin Legas

Allah Ya yi wa babban limamin Jihar Legas, Alhaji Ibrahim Garba Akinola rasuwa. Kafin rasuwar tasa, shi ne limamin babban masallacin da ke tsakiyar ga