Aminiyar Kurmi

Aminiyar Kurmi

Ambode Ya yi juyayin rashin babban limamin Legas

Allah Ya yi wa babban limamin Jihar Legas, Alhaji Ibrahim Garba Akinola rasuwa. Kafin rasuwar tasa, shi ne limamin babban masallacin da ke tsakiyar ga

’Yan Arewa sun yi gangamin wayar da kan jama’a a Shagamu

Shugabannin ’yan Arewa mazauna Jihar Ogun a ƙarƙashin jam’iyar APC, sun shirya taron wayar wa junansu a garin Shagamu. Taron, wanda ya sam

Mutum biyar sun mutu a fadan kungiyoyin asiri

Kimanin mutum biyar suka mutu a sakamakon fada tsakanin matasa ’yan kungiyar asiri ta bikings da kuma ta Skylow a Kalaba Jihar Kurosriba a Talat

Shugaban Ibo a Jihar Oyo ya yi na’am da haramta kungiyar IPOB

Jagoran kabilar Ibo a Jihar Oyo, Ezendigbo Dakta Aled Anozie ya yi maraba da matakin haramta kungiyar IPOB, mai fafutukar kafa kasar Biyafara da Gwamn

An bukaci attajirai su rika daukar nauyin karatun ’ya’yan talakawa

Tsohon Gwamnan Jihar Kano Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso ya yi kira ga Musulmi masu hannu da shuni su rika taimakon ’ya’yan marasa gal