Aminiyar Kurmi

Aminiyar Kurmi

Hukumar NDLEA ta yi wawan kamu

Hukumar da ke yaki da tu’ammali da miyagun kwayoyi da hana fataucinsu (NDLEA) da ke Jihar Kurosriba ta kama wasu mutane biyu da suka goge wajen

An kama ’yan fashin da suka harbi babban jami’in ’yan sanda

Wasu gaggan ’yan fashi da makami da suka buɗe wuta a kan DPO na yankin Ogbere, CSP Adeyinka Akingbade a makon jiya sun shiga hannu. Lamarin ya f

An kama dan fashin da ke farfesu da naman mutane

Jami’an ’yan sanda a Jihar Ribas sun yi katarin kama wani gawurtaccen dan fashi, mai suna Rowland Peter, wanda ke yin farfesu da naman nam

Rikicin Biyafara: An yi taron zaman lafiya a LegasAbbas dalibi, a Legas

Shuwagabanin al’umma a Jihar Legas sun shirya taron zaman lafiya a tsakanin ƙabilun yankin, waɗanda suka haɗa da Yarabawa da Hausawa da Ibo, dom

An gano kogin ruwan sanyi da na zafi a Kurosriba

An gano wani kogi a garin Ugep, hedkwatar karamar Hukumar Yakurr, Jihar Kurosriba mai abin al’ajabi, wanda ruwansa rabi na dumi ne, daya rabin k