Aminiyar Kurmi

Aminiyar Kurmi

Iyaye sun yi yunkurin tsafi da ’yarsu a Jihar Ogun

Dubun wasu iyaye ta cika bayan da suka yi yunƙurin yin tsafi da ’yarsu ’yar shekaru bakwai, inda suka guntule mata yatsunta na hannun dama

Kwastam sun kama motar jami’a makare da tabar wiwi

Jami’an Kwastam sun daƙile ƙoƙarin wasu ɓata gari na yunƙurin fasa ƙwaurin tabar wiwi a cikin motar safa mallakin Jami’ar Noma Ta Gwamnati

An ba masallatai da coci-coci wa’adin mako 2 su sauke lasifikoki a Ibadan

Gwamnatin Jihar Oyo ta bayar da wa’adin mako 2 ga dukkan masallatai da coci-coci da kulob-kulob da wuraren shakatawa da shagunan sayar da kaset

An kama mahaifiyar da ke wa ‘yarta kawalci a Kurosriba

’Yan sanda a Jihar Kurosriba sun cafke wata mata mai suna Udoaka Sunday tare da wasu mutum uku da ake zargi da cin zarafin diyarta ’yar sh

An kama dan hidimar kasa na jabu a Akwa Ibom

Jami’an ’yan sanda a Jihar Akwa Ibom sun kama mai yi wa kasa hidima na bogi mai suna Justice Orlu, a sansanin masu yi wa kasa hidima da ke