Aminiyar Kurmi

Aminiyar Kurmi

Kungiyar Annahada na ba da agajin farko a dukkan duniya – Kwamanda Sani Musa

Aminiya: Gabatar mana da kanka? Da farko sai ka yi mana bayani game da wannan kungiya taku ta Annahada, shin mene ma’anar sunanta? A takaice dai

Al’ummar Sabo Ibadan sun dauki matakan magance matsalar tsagerun matasa

Sarkin Hausawan Ibadan, Alhaji Ahmad Dahiru Zungeru da hadin guiwar Kungiyar Ci Gaban Sabo Ibadan (SIDPA) sun kira taron jama’ar gari, a inda su

Sarkin Hausawan Agege ya rasa mahaifiya

Allah Ya yi wa Hajiya Adama Muhammad Dogonkaɗai rasuwa a ranar Alhamis (03-08-2017. Ita ce mahaifiyar Sarkin Hausawan Agege, Alhaji Musa Muhammad Dong

Mai sharar titi ta gano maboyar masu garkuwa da mutane a Legas

Da safiyar ranar Talatar da ta gabata ne wata mata da ke aikin sharar titi da ke aiki da gwamnatin jihar Legas ta gano inda musu garkuwa da mutane suk

Abin da ya sa muka sanya wa unguwarmu Sabo dangote – Hausawan Ile-Ife

Al’ummar Hausawan Ile Ife da aka lalata wa gidaje da kadarori a lokacin rikicin kabilanci na ranar 8 ga watan Maris, sun rada wa Unguwar da suke