Aminiyar Kurmi

Aminiyar Kurmi

’Yan sanda sun yi awon gaba da Basarake kan fadan kungiyar asiri

Tawagar wasu jami’an tsaro ’yan sanda da ke  aiki sashen dakile fashi da makami wato SARS sun taho tun daga Abuja, ba su zame ko&rsqu

Matashi ya tokari mahaifiyarsa ta mutu

Wani matashi a Jihar Ebonyi mai suna Ekene Ezeogo  ya tokari mahaifiyarsa  mai suna  Misis Mary Ezeugo wanda ya yi sanadin ajalinta tso

Abin da ya sa muka sanya wa unguwarmu Sabo dangote – Hausawan Ile-Ife

Al’ummar Hausawan Ile Ife da aka lalata wa gidaje da kadarori a lokacin rikicin kabilanci na ranar 8 ga watan Maris, sun rada wa Unguwar da suke

Gwamna ya raba wa limaman addinai da suka yi masa addu’a Naira miliyan 30

Limamai a Jihar Kuros Riba sun gode wa Farfesa sanata Ben Ayade, Gwamnan Jihar Kuros Riba bisa alkawarin da ya yi musu wata bakwai ke  nan, bayan

Yadda ruwan sama ya ci yaro a garin Abekuta

Jama’ar unguwar Sabo Abekuta sun wayi gari da alhinin rashin wani yaro dan kimanin shekaru 15 mai suna Shamsu  da ruwan sama ya tafi da shi