Aminiyar Kurmi

Aminiyar Kurmi

Ana ci gaba da tsare tsohon jami’in ’yan sanda kan tuhumar fyade

Wata kotu a Kalaba Jihar Kuros Riba ta bayar da umarni a ci gaba da tsare mai mukamin  mataimakin Sufuritanda  ’yan sanda mai murabus

Kashi 90 cikin 100 na Dalivan Jami’ar Houdege Cotnou ’yan Najeriya ne

Shugaban Jami’ar Houdege Cotnou’ a Jamhuriyar benin Sa, Majeste dada Awiyan Kokpon Houdegbe, ya bayyana yadda ’yan  Najeriya ke

Gwamnan Kuros Riva ya biya wa mutum 15 kudin hajji

Kimanin mutum 30 za su sauke farali a aikin hajjin  bana duk kuwa da irin ’yan matsaloli na tsada da kuma rashin isassun kudi a hannun jama

Gidauniyar Dangote ta tallafa wa wadanda rikicin Ile-Ife ya shafa da Naira miliyan 50

Gidauniyar Dangote ta bayar da tallafin kudi Naira miliyan 50 domin rabawa ga mutane 2 20 da suka yi asarar tsabar kudi da kadarori a wajen rikicin ka

Hana shigowa da motoci ta kasa alheri ne – Rabi’u Katuru

  Biyo bayan dokar da gwamnatin tarayya ta yi na hana shigo da motoci ta kan iyakar kasa, da za ta fara aiki daga ranar 1 ga watan Janairun sheka