Aminiyar Kurmi

Aminiyar Kurmi

Gwamna Ambode ya kara Inshorar ’yan sandan da suka mutu a bakin aiki

Gwamnan Jihar Legas, Mista Akinwunmi Ambode ya sanar da karin kudin inshorar ‘’yan sandabn da suka mutu a bakin aiki a Jihar Legas, inda ya ce za a ri

Sana’ar gwangwan ba sata ba ce – Alhasan Gezawa

Wani matashi wanda sana’ar gwangwan ke yi da da shi a Jihar Ogun ya shaida wa Aminiya cewa, abin takaici ne yadda jama’a ke yi wa masu sana’ar gwangwa

An kaddamar da tsarin farfado da ilmi a Jihar Oyo

Gwamnan Jihar Oyo, Sanata Abiola Ajimobi, ya kaddamar da sabon tsarin farfado da darajar ilmi, wacce ta sukurkuce a jihar. Masu ruwa da tsaki dangane

Hukumar NDLEA ta kama miyagun kwayoyi a Kuros Riba

Hukumar da take yaki da fatauci da kuma shan miyagun kwayoyi ta Najeriya, wato NDLEA, reshen Jihar Kuros Riba ta ce ta kama buhunan tabar wiwi da miya

Matashi ya datse kan abokinsa saboda babur

Wani matashi mai suna Safas Afa, dan shekara 20 da haihuwa a Jihar Edo ya datse kan abokinsa mai suna Aniete Okon, wanda hakan ya yi sanadiyyar mutuwa