Aminiyar Kurmi

Aminiyar Kurmi

Mai Kanuri na Legas ya nemi shugabanni su yi wa kasa addu’a

Sarkin Barebarin Jihar Legas Alhaji Mai Saleh Mustapha, ya ce, kamata ya yi shugabannin al’ummomi a Najeriya su mayar da hankali wajen lalubo hanyar d

An tuve rawanin Dallatun Shuni saboda zarginsa da yi wa ’yarsa ciki

Masarautar Shuni da ke karamar Hukumar Dange Shuni a Jihar Sakkwato ta tube rawanin Dallatun Shuni Alhaji Ummaru kwaron Wake daga sarauta bayan da aka

An bukaci masu amfani da wutar lantarki su kara hakuri

Shugaban Sashin Sadarwa da Hulda da Jama’a na Kamfanin Rarraba Wutar Lantarki na Abuja (AECD)  Mista Oyibode Fadikpe ya yi kira ga masu amfani da

Wata Hajiyar Kaduna ta tsinci Dalar Amurka 750 ta maida wa mai su a Madina

Wata Hajiya da ke gudanar da aikin Hajjin bana da ta fito daga karamar Hukumar Igabi a Jihar Kaduna ta tsinci Dalar Amurka 750 a ban-daki a birnin Mad

Varayin shanu sun auka wa garin Zakka

A ranar Juma’ar da ta gabata da dare ne mutanen garin Zakka da ke karamar Hukumar Safana a Jihar Katsina suka fada hannun barayin shanu wadanda suka a